Cover Image of Download AZUMI  APK

4.4/5 - 35 votes

ID: com.sadiksalihu.azumi

Download APK now

The description of AZUMI


Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
Show more
  • Category

    Books
  • Get it on:

    Go Google Play com.sadiksalihu.azumi
  • Requirements:

    Android Varies with device+

AZUMI Varies with device APK for Android Varies with device+

Version Varies with device for Android Varies with device+
Update on 2022-12-12
Installs 10.000++
File size 1.205.098 bytes
Permissions view permissions
What's new

Hit APK
Show more